Autostrada A12 (Italy)

Autostrada A12 (Italy)
controlled-access highway (en) Fassara
Bayanai
Sadarwar sufuri Autostrade in Italy (en) Fassara
Farawa 1967
Ƙasa Italiya
Kiyaye ta Autostrade per l'Italia (en) Fassara, Società Autostrada Ligure Toscana (en) Fassara da Società Autostrada Tirrenica (en) Fassara
Road number (en) Fassara A12
Wuri
ƘasaItaliya
Region of Italy (en) FassaraLiguria (en) Fassara
tasbiran Autostrada A12 (Italy)
Autostrada A12 (Italy)

A12 ya kasan ce Kuma ita ce autostrada ta Italiyanci (babbar hanyar mota), wacce ta ƙunshi sassa biyu waɗanda ba a haɗa su ba. Na farkon ya haɗu da Genoa da Rosignano Marittimo, na biyu ya haɗu da Civitavecchia da Rome . Hanyar tana ɗayan manyan titinan jirgin a gabar tekun yamma ta Italiya.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy